SiyasaShirin Yamma: 18.07.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou07/18/2019July 18, 2019A cikin shirin za a ji cewa hukumomin tsaro musamman ma masu kula da bayyanan sirri daga kasashen Afirka na wani taron koli a Niajeriya da zummar duba matsalolin shige da fice na kudaden haram a nahiyar Afirka.https://p.dw.com/p/3MHZBTalla