1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 16.07.2018

July 16, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, ambaliyar ruwa ta haddasa asarar rayukan mutane akalla 49 a wasu kauyuka da ke karamar hukumar Jibiya a jahar Katsinan Najeriya.

https://p.dw.com/p/31ZAl