Shirin Yamma 15.08.2019 | Duka rahotanni | DW | 15.08.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma 15.08.2019

A cikin shirin za a ji a wani mataki na kara tabbatar da dorewar zaman Lafiya a dukkanin kananan hukumomi 23 da ke a fadin jihar kadunan Najeriya, Kafafen watsa labarai da masu wasannin kwaikwayo da na barkwanci a na Jihar sun dukufa wajen kawo tasu gudunmawa ga hadin kan 'yan kasa da samar da zaman lafiya.

Saurari sauti 60:00