1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 15.05.2019

Yusuf Bala Nayaya
May 15, 2019

A cikin shirin za a ji yadda kungiyar Transparency International da ke yaki da cin hanci ta bankado yadda matsalar cin hanci ta yi katutu a bangaren ilimi a wasu kasashen Afirka. Kana a ji yadda shugabannin sojoji ke zargin 'yan siyasa da dagula matsalar tsaro a Najeriya.

https://p.dw.com/p/3IZBH