Shirin Yamma 10.11.2019 | Duka rahotanni | DW | 10.11.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma 10.11.2019

A cikin shirin bayan kun sha Labaran Duniya, muna dauke da shirin Ra'ayin Malamai da shirinmu na musamman na Hantsi, wanda ya maida hankali a nan tarayyar Jamus inda jiya aka cika shekaru 30 bayan rushe katangar nan da ta ya raba Jamus ta Gabas da ta Yamma gida biyu.