1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma: 09.08.2019

Abdoulaye Mamane Amadou
August 9, 2019

A cikin shirin za a ji karin bayani kan wadanda takamata su yi layya da ma ire-iren dabbobin da takamata a yi layya da su a daidai lokacin da kungiyoyin rajin kare muhali ke kalubalantar yadda jama'a ke kone itace don babbakar dabobi a wannan lokacin na Sallah.

https://p.dw.com/p/3NgCd