1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 07.12.2019

Binta Aliyu Zurmi
December 7, 2019

A cikin shirin za a ji Ra'ayin Malamai da ya tattauna kan zazzabin cizon sauro da shirin Ji Ka Karu da shirinku na zabi sonka wanda ke ba ku damar sada zumunci a tsakaninku da 'yan uwa da aminan arziki.

https://p.dw.com/p/3UOcm