Shirin yamma 07.02.2019 | Duka rahotanni | DW | 07.02.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin yamma 07.02.2019

A cikin shirin za a ji cewar a Najeriya a ci gaba da yakin neman zaben da suke yi 'yan takarar zaben shugabacin kasa a karkashin inuwar Jam'iyyar adawa ta PDP da kuma jam'iyyar APC mai mulki sun gudanar da gangamin yakin neman zabe a Jihohin Katsina da Adamawa.