1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 05.11.2018

Sulaiman BabayoNovember 5, 2018

A cikin shirin za a ji cewar har yanzu tana kasa tana dabo game da shiga yajin aikin kungiyar kwadago a Najeriya kan neman karin albashi, yayin da ake ci gaba da tattaunawa tsakanin 'yan kungiyar da kuma gwamnati.

https://p.dw.com/p/37hrb