Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, ciki har da na kokarin gwamnatin Najeriya wajen kara yawan isakar gas din da kasar ke samarwa domin rage matsalar makamashi a kasar. Akwai sauran rahotanni da shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.
Ministan kiwon lafiyar kasar Jamal Nasser ya ce duk da jami'an tsaro sun taimaka wurin dakile rikicin kabilancin, kawo yanzu mutane 291 lamarin ya raunata.
Batun tabarbarewar tsaro da fargabar kai hare-hare a Najeriya da wasu kasashen Afirka sun mamaye jaridun Jamus a sharhukansu da suka rubuta a wannan mako.
Karkashin sabon shugaban gwamnati, tuni Jamus ta zama wata kasa ta daban. A daya bangaren kuma, hakan na faruwa ne godiya ga Shugaba Vladimir Putin da kuma kudurin Olaf Scholz.
Kungiyar Tarayyar Afirka na wani zama a birnin Durban a kokarin sake dabarun warware matsalolin tsaro da suka janyo asarar miliyoyin rayuka da tilasta ma da dama yin hijira.