Shirin Yamma 03.07.2019 | Duka rahotanni | DW | 03.07.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma 03.07.2019

A cikin shirin za a ji bayan share tsawon kwanaki ana kace-nace kan shirin nan na RUGA a Najeriya wanda ya tanadi tsugunar da Fulani makiyaya a waje guda, gwamnatin kasar ta sanar da dakatar da shirin.

Saurari sauti 59:59