Shirin yamma 03.04.2020 | BATUTUWA | DW | 03.08.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Shirin yamma 03.04.2020

Jamhuriyar Nijar ta bude filayen jiragen sama domin cigaba da zirga-zirgar jirage a ciki da wajen kasar bayan matakin rufe filayen jiragen saman da saboda annobar corona. A halin yanzu dai jirage daga ko’ina na tashi da sauna a filin jirgin saman kasa da kasa na biranen Yamai da Zinder da kuma Agadez.

Saurari sauti 59:59