Shirin Yamma 02.07.2020 | Duka rahotanni | DW | 02.07.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma 02.07.2020

Jigon rahotannin shirin ya duba batun karin kudin man fetur da gwamnatin Najeriya ta yi daga Naira 123 zuwa naira 140. Matakkin da ya jawo mayar da martanin 'yan najeriyar daga yankunan dabam-dabam.

Saurari sauti 59:59