Shirin Yamma 01.08.2019 | Duka rahotanni | DW | 01.08.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma 01.08.2019

A cikin shirin za a ji sabbin matakan yaki da ta'addanci da Najeriya ta sanar. Akwai hira da aka yi da wani dan kungiyar Boko Haram. Haka za a ji yadda cutar Ebola ke ci gaba da barna a Kwango.

Saurari sauti 60:00