Shirin taimakon mata ta fannin noma a Yuganda | Duka rahotanni | DW | 06.03.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin taimakon mata ta fannin noma a Yuganda

Galibin mata a Yuganda sun rungumi harkar noma musamman wadanda karatu ya gagare su. Sun sami wata dama da wata cibiya ta Kad Africa mai ba da horo kan aikin noman kayan lambu, ke samarwa a kasar.

A dubi bidiyo 01:21