1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Taba Ka Lashe

Ramatu Garba Baba
October 23, 2018

Shirin ya duba yadda wasu daga cikin al'adun kabilu daban daban a Najeriya ke kokarin bacewa da yadda kuma za a shawo kan wannan matsala da ke barazanar batar da tarihin al'umma.

https://p.dw.com/p/3739m
Tieropfer in Afrika Archivbild
Hoto: AP

Wani bangaren da jama'a musanman tsofaffi da masu zurfin ilimi ke baiyana damuwarsu, shi ne yadda wake-wake da ake yi a fina-finai na gida, suka koma tamkar na wasu al'adu kamar Indiya ko Rap na Amirka maimakon nishandantar da jama'a da yarensu na asali.