1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

May 11, 2023

Shirin ya kunshi yunkurin da mata 'yan majalisun dokoki na kasashen yammacin Afirka ke yi na maganta cin zarafi da azaftarwa. Da janye takunkumi da gwamnatin Adamawa ta dora wa kungiyoyi a lokacin zabe. A Kamaru dalibai mata sun dage da shan magungunan hana haihuwa a jami'o'i.

https://p.dw.com/p/4RBdW