Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Za a ji yadda Shugaba Biden ya umarci sojojin Amirka su kakkabo wani jirgin da ke shawagi a sararin samaniyarta
Mutuwar George Floyd shekaru uku da suka gabata ta zama abin tayar da hankali kan rikicin ‘yan sanda da nuna wariyar launin fata a Amirka. Masu laifin suna cikin kurkuku a yanzu.
Shugaba Joe Biden na Amirka zai karbi bakuncin takwaransa na Philippines Ferdinand Marcos, a daidai lokacin da jiragen ruwan Philippines ke fuskantar barazana daga Chaina.
An shirya shugabannin biyu za su tattauna batun kara ba da makamai ga Ukraine wadanda suka hada da tankokin yaki masu sulke.
Shugaban Amurka Joe Biden ya ce janyewar da Rasha ta yi daga cikin yarjejeniyar kawar da makaman nukiliya ta New Start wani babban kuskure ne.