1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

January 2, 2023

A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, bincken masana muhalli ya nuna yadda yawan lika hotunan 'yan takara a kan tituna ke illa ga muhalli. A Jamhuriyar Benin, 'yan takara na jam'iyyun siyasa daban-daban na ci gaba da gudanar da yakin neman zaben 'yan majalisar dokoki da za a gudanar a ranar 8 ga watan Janairun nan.

https://p.dw.com/p/4LcyO