1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

February 14, 2022

A cikin rahotannin da shirin ke dauke da shi, za a ji cewa akwai yiwuwar rufe wuraren kiwon kaji a Najeriya saboda yadda masara da waken soya da ake hada abincin kaji suka yi tashin gwaron zabi duk da albarkan noma da aka samu.

https://p.dw.com/p/46yKo