1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe

May 28, 2021

A cikin shirin za ku ji yadda yunkurin halasta amfani da tabar wiwi ke janyo zazzafar muhawara a Najeriya. Muna tafe da rahoto kan tarihin aikin soji na sabon shugaban rundunar sojin kasa ta Najeriya Manjo Janar Faruk Yahaya sannan akwai rahoto kan yadda karancin jami'an kiwon lafiya ke shafar walwalar kwararrun likitoci a Nijar. Akwai rahoto daga kasar Ghana.

https://p.dw.com/p/3u5dU