1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Safe

February 15, 2021

A cikin shirin DW Hausa ta ziyarci gandun dajin da hukumomi a jihar Kadunan Najeriya suka sauki dubban Fulani makiyayan da suka gudu suka baro kudancin kasar don abin da suka kira tsira daga hare-haren kabilanci. Akwai rahoto game da yakin neman zaben shugaban kasar Nijar a jihar Maradi sannan muna dauke da wani rahota na musamman kan naman da ake kira ''Suya'' a kasar Ghana.

https://p.dw.com/p/3pMNO