1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
October 9, 2020

A cikin shirin za a ji manoma a jihohin Sakkwato da Kebbi sun soma shirye-shiyen aikin noman rani don maye gurbin hasarorin da suka na amfanin gona biyo bayan iftila’in ambaliyar ruwa.

https://p.dw.com/p/3jfKr