1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
September 3, 2020

A cikin shirin za a ji cewa a Jamhuriyar Nijar masu samar da maganin gargajiya suna gudanar taron kara bunkasa tasirin sana'arsu, a yayin da Najeriya ana shirye-shiryen komawa makarantun boko cikin wani yanayi na kalulaban fargabar sake fadawa zagaye na biyu na annobar covid-19.

https://p.dw.com/p/3hvmO