1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

May 31, 2020

A cikin shirin akwai rahoto a kan yadda masu shan taba sigari ke rayuwa a lokacin coronavirus da rahoto a kan fito da tsarin saukaka ganin likita a jihar Kanon Najeriya da rahoto a kan dalilin Jamus na ci gaba da barin sojojinta a kasar Mali. Akwai labaran duniya da sauran wasu rahotanni a cikin shirin.

https://p.dw.com/p/3d3kg