1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe.

Abdoulaye Mamane Amadou
November 17, 2019

A cikin shirin bayan an saurari labaran duniya akwai sharhunan bayan labarai da ke karin haske kan yadda manonan karkara a Najeriya na fuskantar kalubalen fitowa da amfani saboda rashin kyawon hanya, al'amarin da ke sanya su tabka asara a kowacce shekara.

https://p.dw.com/p/3TB1z