1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

Abdoulaye Mamane Amadou
November 4, 2019

A cikin shirin za a ji cewa Al'umma na cikin halin zullumi da fargaba a kasar Mali biyo bayan wani harin da 'yan ta'adda suka kai a wani barikin soja, A Najeriya kuwa ci ga ake da mayar da martani kan matakin rundunar tsaron kasar na binciken jama'a da ta kaddamar a farkon wannan wata.

https://p.dw.com/p/3SPm0