1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe

Mouhamadou Awal Balarabe
July 14, 2019

A cikin shirin za ku ji cewa Katsewar wutar lantarki na sa'o'i da dama a New York na Amirka ya gurganta al'amuran yau da kullum a asibitoci da ma'aikatu da wuraren shakatawa na birnin da ke da girma da yawan al'umma.

https://p.dw.com/p/3M3E3