1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

Zulaiha Abubakar
June 11, 2018

Cikin shirin za ku ji yadda Shugaba Muhammadu Buhari na tarayyar Najeriya da Sarki Muhammad na shida na kasar Maroko suka rattaba hannu akan shirin shimfida bututun iskar Gas daga Najeriya zuwa Maroko cikin shekaru ashirin da Biyar.

https://p.dw.com/p/2zFqE