1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

Mouhamadou Awal Balarabe
June 8, 2023

A cikin shirin za ku ji cewar Lionel Messi na Ajentina ya yanke shawarar komawa Inter Miami na kasar Amirka da kwallon kafa maimakon Barcelona, inda zai samu kwatankwacin Euro miliyan 200 a kakar wasanni hudu.

https://p.dw.com/p/4SKOb