1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW na 06.08.2017

Salissou Boukari
August 6, 2017

A cikin shirin za a ji yadda cutar SIDA ko Aids ke kara kamari a jihar Akwa Ibom ta Najeriya, inda wani rahoto da ma'aikatar kiwon lafiya ta jihar ta fitar ke cewa kusan rabin ma'auratan jihar na dauke da cutar Sida.

https://p.dw.com/p/2hlJO