1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe: DW Hausa

Yusuf Bala Nayaya
May 28, 2018

A cikin shirin za a ji Italiya ta shiga yanayi na rudanin siyasa bayan da masu adawa da baki suka gaza kafa gwamnati. A Najeriya jam'iyyar APC ta lashe zaben kananan hukumomi a jihar Nasarawa.

https://p.dw.com/p/2yQox