SiyasaShirin Safe 31.12.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMuntaqa Ahiwa12/31/2018December 31, 2018Cikin shirin za a ji a Kamaru ana bukukuwan karshen shekara cikin dar-dar a jihohin Arewa maso Yamma da na Kudu maso Yammacin kasar masu fama da rikicin 'yan awaren da ke da'awar kafa kasar Ambazoniya.https://p.dw.com/p/3AoKrTalla