1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 31.03.2019

Yusuf Bala Nayaya
March 31, 2019

A cikin shirin za a ji a karon farko mace ta lashe zaben shugaban kasa a Sulobakiya. A Turkiyya kuwa al'umma sun fita zaben da ke zama na gwada farin jinin Shugaba Erdogan.

https://p.dw.com/p/3Fxgb