Shirin Safe 30.04.2019 | Duka rahotanni | DW | 30.04.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe 30.04.2019

Cikin shirin za a ji yanda ake kokawa kan matsalar bangar siyasa a Ghana. A Najeriya kuwa a jihar Zamfara an matasa masu aikin sa kai na tsaro ne suka koka da rashin makaman da za su tinkari 'yan bindiga masu ta'adi a jihar.

Saurari sauti 30:00