SiyasaShirin Safe 27.04.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaRamatu Garba Baba04/27/2019April 27, 2019A cikin shirin za a ji cewa, Rundunar jahar Rivers a Najeriya, ta tabbatar da labarin sace wasu ma'aikatan kamfanin mai na Shell guda biyu tare da halaka wasu 'yan sanda da ke aikin tsaronsu, lamarin ya auku ne a ranar Juma'ar da ta gabata.https://p.dw.com/p/3HXs6Talla