Shirin Safe: 25.04.2019 | Duka rahotanni | DW | 25.04.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe: 25.04.2019

Shirin ya kunshi labaran duniya da rahotanni wanda a ciki aka ji cewar 'yan gudun hijira a jihar Bornon Najeriya sun bukaci shugaban kasar Muhammadu Buhari kan ya ziyarci sansanoninsu don ganewa idanunsa halin da suke ciki.

Saurari sauti 29:59