1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 24.02.2019

February 24, 2019

Cikin shirin za a ji hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya reshen jihar Zamfara, ta ce za a sake zabe a wasu yankunan jihar da aka sami matsaloli a zaben ranar Asabar.

https://p.dw.com/p/3DzCh