1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 23.11.2019

November 23, 2019

Cikin shirin za a ji a labaran duniya, an gano wasu karin gawarwakin sojojin kasar Mali da 'yan ta'adda suka kashe. An kubutar da wasu bakin haure a tekun Bahar Rum bayan wasu sun salwanta. Sai kuma maimaicin wasu muhimman rahotannin da suka shafi kasashen Afirka a Mako.

https://p.dw.com/p/3Ta7j