1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 23.11.2018

Abdullahi Tanko Bala
November 23, 2018

A karon farko a tarihin jami'o'in Najeriya, jami'ar Bayero da ke Kano ta yi nasarar samar da kilowatts 1000 dubu daya na wutar lantarki ta hasken rana. A rahotonmu na Himma dai Matasa za ji yadda wata matashiya ta bullo da sabon nau’ina auduga da mata ke amfani da shi a lokacin da suke al’ada.

https://p.dw.com/p/38liX