1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 22.10.2019

Gazali Abdou Tasawa
October 22, 2019

A cikin shirin za a ji cewa gwamnatin Jihar Taraba a Najeriya ta samar da dokar hukuncin kisa ga duk mutuman da aka samu da laifin yin garkuwa da mutane ko kuma yinkurin yin garkuwar.

https://p.dw.com/p/3RgFo