Cikin shirin za a ji karin bayani bayan zaman gaggawa da shugabannin kungiyar EU sun karbi wasika daga Firaministan Birtaniya dangane da raba gari da kasar. A Najeriya 'yan kasar na kokawa kan radadin rufe bodojin kasar da makwabtan kasashe da mahukunta suka ce alfanunsa ya fi wahala yawa.