1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 18.07.2020

July 18, 2020

Shirin ya kunshi labaran duniya da maimaicin rahotannin mako da suka dauki hankali a nahiyar Afirka musamman. A labarai akwai ci gaba da zanga-zanga a Amli bayan shiga tsakani da kasashen duniya suka yi.

https://p.dw.com/p/3fXHo