1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 17.12.2018

Ramatu GarbaDecember 17, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, Kungiyar kare hakkin dan adam ta Amnesty International, ta ce akalla mutum fiye da 3600 ne suka mutu a sanadiyar rikicin manoma da makiyaya a Najeriya tun daga shekarar 2016.

https://p.dw.com/p/3AEBt