Shirin Safe 16.04.2019 | Duka rahotanni | DW | 16.04.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe 16.04.2019

A cikin shirin za a ji cewa, Faransa ta tsunduma cikin yanayi na jimami a sanadiyar munmunar gobara a ginin babban cocin Notre Dame mai cike da dinbim tarihi. Daruruwan 'yan kasa ne suka kewaye harabar mujami'ar da ke Paris bayan shawo kan wutar.

Saurari sauti 29:55