1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe: 13.08.2019

Abdoulaye Mamane Amadou
August 13, 2019

A cikin shirin za a ji cewa. A Najeriya matan da su ka rasa mazajen su sanadiyyar rikicn Boko Haram a jihar Borno sun nemi hukumomi su taimaka musu wajen samar musu da mazajen aure kamar yadda ake yi a wasu jihohin Najeriya.

https://p.dw.com/p/3NoEW