1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 10.09.2019

SK2 / S02SJuly 10, 2019

A jihar Zamfara da ke yankin arewacin Najeriya takaddama ta kunno kai bayan da shuwagabannin kananan hukumomi suka zargi gwamnatin jiha da hana musu kudaden da aka tanadar domin tafiyar da ayyukan raya kananan hukumomin.

https://p.dw.com/p/3LpdW