Shirin Safe 10.03.2019 | Duka rahotanni | DW | 10.03.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe 10.03.2019

Cikin shirin za a ji yadda aka gudanar da bikin mawakan Hip Hop na Sahel karo na biyar a birnin Agadez na Jamhuriyar Nijar inda ya hada mawakan wasu kasashen Afirka ta Yamma

Saurari sauti 30:00