1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 08.03.2019

Yusuf Bala Nayaya
March 8, 2019

A cikin shirin za a ji yadda kungiyar kare hakkin dan Adam ta Amnesty International ta ce har yanzu jami'an tsaro na cin zarafin mata a sansanonin 'yan gudun hijira a Najeriya. Tsohon jagoran yakin neman zaben Trump zai kwashe shekaru a gidan kaso.

https://p.dw.com/p/3Eehi