1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 07.06.2019

June 7, 2019

Cikin shirin za a ji karin bayani kan dakatarwar da aka yi wa masu mukaman gargajiya a jihar Zamfara saboda zarginsu da taimaka wa 'yan bindiga. Mata sun koka da yadda al'uma ke hana su taka rawa a fagen kwallon kafa.

https://p.dw.com/p/3K0Sn